{UNSHIYA
BABI NA [AYA
1.0 Gabatarwa
1.1 DalilinBincike
1.2 ManufarBincike
1.3 MatsalolinBincike
1.4 FarfajiyarBincike
1.5 HujjarCiGaba Da Bincike
1.6 HanyoyinGudanar Da Bincike
1.7 BitarAyyukan Da SukaGabata
1.8 Kammalawa
BABI NA BIYU: TA{AITACCEN TARIHIN SADI SIDI SHARIFAI
2.0 Gabatarwa
2.1 SalsalarMahaifansa
2.2 HaihuwarSadiSidiSharifai
2.3 Neman Iliminsa
2.4 FaraWa}arsa
2.5 ShigarsaHarkarFina-Finai
2.6 Nau’o’inWa}o}insa
2.7 Kammalawa
BABI NA UKU: MA’ANAR SOYAYYA
3.0 Gabatarwa
3.1 Ma’anarSoyayya
3.2 Nau’o’inSoyayya
3.3 JigoginSoyayya
3.3.1 Bege
3.3.2 AzabtuwaCikinBege
3.3.3 [imautaCikinBege
3.3.4 Yabo
3.3.5 Sifantawa
3.3.6 Kamantawa
3.3.7 {arinGishiri
3.3.8 Tayi
3.3.9 Sallami
3.3.10Kishi
3.3.11 NunaJarumtaka
3.3.12 Son MasoWani
3.4 MuhimmancinSoyayya
3.5 Kammalawa
BABI NA HU[U: JIGOGIN WA{O{IN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI
4.0 Gabatarwa
4.1 Ma’anarJigo
4.2 Kashe-KashenJigo
4.2.1 JigonBege
4.2.2 JigonTayi Da Sallami
4.2.3 JigonKishi
4.2.4 Jigon Son MasoWani
4.3 {anananJigogi
4.3.1 Addu’a
4.3.2 Auren Dole
4.3.3 Aure
4.3.4 [imaucewa
4.3.5 Zautuwa
4.3.6 Yabo
4.3.7 Ibada
4.3.8 NunaKulawa
4.3.9 Camfi
4.3.10 Shawara
4.3.11 Kisan Kai
4.4 Kammalawa
BABI NA BIYAR: SALAILAN WA{O{IN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI
5.0 Gabatarwa
5.1 Ma’anarSalo
5.2 Nau’o’inSalo
5.3 Dabarun Salon Sarrafawa
5.4 Amfani Da Harshe
5.5 Kammalawa
BABI NA SHIDA: NA[EWA
6.0 Na]ewa
6.1 Kammalawa
Manazarta
Rataye
Babi Na [aya
Shimfi]a
1.0. Gabatarwa
A }alla akwai fannoni uku manya na nazari a harshen Hausa. Fannonin su ne abin da ya shafi ilimin kimiyar harshe, da adabi, da kuma fannin al’adu. Abin da za a yi aiki a kansa yana }ar}ashin fannin adabi ne, wato wa}a. Wa}a ta kasu zuwa gida biyu, rubutacciya da ta baka. Rubutacciyar wa}a ta samu ne bayan Bahaushe ya iya karatu da rubutu, amma wa}ar baka ta ]a]e da samuwa wato ta jima a cikin adabin Bahause.
Akwai ire – ire na wa}o}in baka da dama, wa]anda suka ha]a da, Wa}o}in mata, da wa}o}in ban dariya da kuma, wa}o}in soyayya. A
kan wa}o}in Soyayya za a gudanar da wannan bincike, a inda za a ra~e cikin wa}o}in Sadi Sidi Sharifai na Soyayya, wa]anda suke na baka ne.
1.1. DALILIN BINCIKE
Dalilin yin wannan bincike shi ne taskace wa}o}in wannan fasihi (Sidi Sharifai) da Jigojinsu da kuma salailansu . Sannan kuma za a gudanar da wannan bincike ne don samun digiri na farko a sashin harsunan Najeriya.
Jami’ar Usman [anfodiyo, Sokkwato.
1. 2. MANUFAR BINCIKE
\Soyayya kamar yadda aka sani, wani jigo ne a cikin adabin Hausa, domin haka yana daga cikin manufar wannan bincike, }ara ha~aka wannan jigo na Soyayya, sakamakon yawa da ba shi da shi a cikin adabin Hausa, wannan ne ma ya sa aka ]auki wa}o}in Soyayya na Sadi Sidi Sharifai don a taskance.
I. 3. MATSALOLIN BINCIKE
Babu Shakka akwai gi~i a cikin adabi da ya kamata a cike. Wannan gi~i shi ne na wa}o}in Soyayya. Saboda ba a fiye a nazarinsu ba. Har ma wasu na tunanin ko Hausa ba ta da wannan jigo (na Soyayya) to wannan ne ya sa aka ]auki wa}o}in Soyayya na Sadi Sidi Sharifai a yi aiki a kansu.
1. 4. FARFAJIYAR BINCIKE
Duk da cewa wannan aiki zai gudana a harshen Hausa, kuma fannin adabi, adabin ma a wa}ar baka ta soyayya. A cikin wa}o}in soyayyar ma ba kowanne ba, za ayi nazarin wa}o}in soyayya na Sadi Sidi Sharifai zalla....
For more Hausa Projects click here
================================================================
Item Type: Project Material | Attribute: 74 pages | Chapters: 1-5
Format: MS Word | Price: N3,000 | Delivery: Within 2hrs
================================================================
No comments:
Post a Comment