KEVAVVUN KALMOMIN INTANET DA AMFANINSU A NAZARIN HAUSA

ABSTRACT
This research titled “Kevavvun Kalmomin Intanet Da Amfaninsu A Nazarin Hausa” (Internet Terms and their Importance in Hausa Studies) is an attempt at developing internet terminology in Hausa language. Firstly, the work is dedicated to developing internet terminology in Hausa through translation from English to Hausa language. The terms developed were then analyzed based on Hausa syntax and semantics. Thus, a review on the various ways of tapping benefits of the internet was utilized vis-à-vis Hausa internet terms. However, the main aim of this research work is to give a little contribution in Hausa to the development of information and communication technology (ICT). Notwithstanding, the Hausa people are masters of themselves in the area of communication and social networking, but, the use of internet has today superseded every area of communication. It is thus binding upon Hausa people to acquire the knowledge of computer as well as internet usage. The study concludes that Hausa has a prospect on the internet, because the current scholarly contributions in the area of information and communication technology in Hausa are a point of reference. Therefore, the possibility of this breakthrough can be realized if only, scholars partake in the documentation of computer and internet related terminologies and other areas of development as well; Hausa people participate fully in all the areas of computer and internet usage; and the business community and stakeholders generally collaborate in the areas of computer and ICT development.

QUMSHIYA

TSAKURE
ABSTRACT

BABI NA XAYA
GABATARWA
1.0       Shimfixa
1.1       Gabatarwa
1.2       Manufar Bincike
1.3       Farfajiyar Bincike
1.4       Hanyoyin Gudanar Da Bincike
1.5       Muhimmancin Bincike
1.6       Naxewa

BABI NA BIYU
BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA
2.0       Shimfixa
2.1       Bitar Ayyukan Da Suka Gabata
2.2       Naxewa

BABI NA UKU
TARIHIN SAMUWAR INTANET
3.0       Shimfixa
3.1       Ma’anar Kalmar Intanet
3.2       Tarihin Samuwar Intanet
3.3       Intanet A Qasar Hausa
3.4       Kevavvun Kalmomi a Hausa
3.5       Kevavvun Kalmomin Kamfanin Microsoft Na Hausa
3.6       Kevavvun Kalmomin Intanet Na Wasu Harsunan Qasashen Turai
3.6.1    Kevavvun Kalmomin Intanet Na Ingilishi
3.7       Kevavvun Kalmomin Intanet Na Hausa
3.8       Naxewa

BABI NA HUXU
KALMOMIN INTANET NA HAUSA A FANNIN NAHAWU
4.0       Shimfixa
4.1       Nazarin Kevavvun Kalmomin Intanet Na Hausa A Fannin Ginin Jimla Da Ma’ana
4.2       Ajin Suna – Noun
4.2.1    Sunaye Na Baxini
4.2.2    Suna Na Zahiri
4.2.3    Sunaye Qirgau
4.2.3.1 Sunaye Qirgau Na Haduwaya – Hardware
4.2.3.2 Sunaye Qirgau Na Sofwaya – Software
4.2.4    Sunaye Waxanda Ba A Iya Qirgawa
4.3       Ajin Aikatau – Verbs
4.4       Ajin Sifa – Adjectives
4.5       Bitar Kevavvun Kalmomin Intanet Na Hausa A Cikin Sauqaqan Jimlolin Burauza
4.5.1    Burauzar Intanet Isfulora – Internet Explorer
4.5.2    Burauzar Afera – Opera
4.5.3    Burauzar Manzila Fayafos – Mozilla Firefox
4.6       Naxewa

BABI NA BIYAR
AMFANIN KEVAVVUN KALMOMIN INTANET NA HAUSA
5.0       Shimfixa
5.1       Amfanin Intanet A Fannonin Rayuwa
5.2       Bunqasa Rumbun Kalmomin Hausa
5.3       Inganta Fannin Ilimi
5.4       Havaka Harkokin Kasuwanci
5.4.1   Biyan Kuxaxe Ta Intanet (e-payment)
5.4.2   Hulxa Da Banki Ta Intanet (e-banking)
5.4.3   Yin Rajista Ta Intanet (e-registration)
5.5       Inganta Lamurran Watsa Labarai
5.6       Kyautata Fannin Kiwon Lafiya
5.7       Imel Da Hira Ko Tattaunawa Da Musayar Bayanai
5.8       Samar Da Ayyukan Yi
5.9       Qalailaicewa
5.10     Shawarwari
5.11     Naxewa

BABI NA SHIDA
TAQAITAWA DA KAMMALAWA
Taqaitawa
Kammalawa
MANAZARTA
MANAZARTA TA SHAFUKAN INTANET – WEBOGRAPHY
RATAYE NA 1
YARJEJENIYAR HAQQIN MALLAKA TA MICROSOFT
RATAYE NA 2
KEVAVVUN KALMOMIN INTANET NA HAUSA
RATAYE NA 3
SUNAYEN WASU SHAHARARRUN BURAUZA-BURAUZA DA
RANAR DA AKA QERA SU


BABI NA XAYA
GABATARWA
1.0       Shimfixa
A wannan babi na xaya, mai bincike ya gabatar da aikinsa gaba xaya. Sannan ya kawo bayani a kan manufar bincike da farfajiyar bincike (faxin aikin) da hanyoyin gudanar bincike, da kuma muhimmancin binciken.


1.1       Gabatarwa
Wannan aiki mai suna “Kevavvun Kalmomin Intanet Da Amfaninsu A Nazarin Hausa”, bincike ne aka gudanar a vangaren nahawun harshen Hausa, wanda ke da manyan sassa da suka haxa da ilimin furuci (Phonology), da ilimin ginin kalma (Syntax), da kuma ilimin ma’ana (Semantics). Binciken yana da mataki uku. A mataki na farko, an yi qoqari wajen samar da wani rukuni na kevavvun kalmomin intanet na Hausa. A mataki na biyu kuwa, an yi nazarin kevavvun kalmomin da aka samar qarqashin ilimin nahawun Hausa. A mataki na uku kuwa sai aka zayyano wasu muhimman hanyoyi da ake iya amfani da kevavvun kalmomin intanet domin amfanin Hausa, wato wasu hanyoyi da Hausa za ta iya cin gajiyar intanet ta hanyar aiki da kevavvun kalmomin intanet na Hausa. A taqaice dai, wannan aiki an gudanar da shi ne domin taimaka wa Hausa da Hausawa wajen shiga cikin harkokin sadarwa na intanet....

For more Hausa Projects click here
================================================================
Item Type: Project Material  |  Attribute: 140 pages  |  Chapters: 1-5
Format: MS Word  |  Price: N3,000  |  Delivery: Within 2hrs
================================================================

Share:

No comments:

Post a Comment

Select Your Department

Featured Post

Reporting and discussing your findings

This page deals with the central part of the thesis, where you present the data that forms the basis of your investigation, shaped by the...

Followers